Kannywood

Mawaki Garzali Miko Zaiyi Aure

Shahararren mawakin nan garzali miko zaiyi aure a wata sanarwa da mai gidansa darakta sunusi oscar ya fitar a shafinsa na Instagram.

Katin Sanarwa da lokaci da muka samu a shafin oscar

Daraktan ya fitar da wannan boyayyan sirri ne domin ganin yaronsa zai zama angoce da amaryarsa mai suna Habiba a ranar 20th ga watan Agusta na wannan shekara da muke ciki, wato a cikin wannan wata,

Yanzu haka bikin ya rage saura kwana takwas.

To ga yan matan dake bibiyar wannan mawaki da niyar aure kowacce sai taja tsunmanta tayi gaba sai kuma a nemi wani.

Assalamu Alaikum jama’a barkan mu da war haka ina farin cikin gabatar muku da ankon bikin Dan uwan mu wanda aka fi sani da GARZALI MIKO @garzalimiko wanda za’ayi 20th of this month wato ashirin ga wannan wata da muke ciki insha Allah. Ga mai bukata zai iya tuntubar mu kan 08039880025

Allah ya nuna mana lokacin ya kuma basu zaman lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: