*Matsalolin dake janyo lalacewar aure a Qasar Hausa*
– Yaudara
– Rashin Hanquri
– Kaucema Karantarwar addini
– Rashin baima Juna Daraja
– Sihiri
– Kishi
– Auren Dole
– Rashin iya girki ga macce
– Rashin nuna Tausayi, kulawa, tarairaya, ga juna.
– Matsalar Uwar miji ko dangin miji
– Rashin tausayawa namiji a lokacin auren.
– Miyagun Qawaye
– Rashin Tsafta
Rubutawa :
Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
Add Comment