Labarai

MATSALAR TSARO | Yan sandan jahar Ogun sun cafke Mutane 6 Ƴan gida daya kan zargin yin Garkuwa da mutane a Shagamu

Daga El farouq jakada

Ƴan sandan jahar ta Ogun sun cafke mutanen yan gida daya bisa zargin suna aikata satar mutane domin yin Garkuwa dasu don neman kudin fansa.

Daya daga cikinsu mai suna Oweniwe Okpara ankama shi a jahar ribas bisa a shekarar data gabata da laifin satar mutane 3 sai Brigth da Eze da zargin Garkuwa da mutane 8 a wurare daban-daban a jahar ta Ogun.

Cristanian ishaha shi kuma ankamashi a Ajaka, Godwin da Godspower da Mathew da laifin fashi da makami, Dukkansu sun kasance ƴan gida daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: