Labarai

Matasan da Suka Nemi Aikin Civil Defence Sunyi Korafi Akan Yadda Suka Kasa Fitar Da Takardar Shedar Zana Jarabawarsu

Idan ba’amanta ba offishin minista harkokin cikin gidan Nijeriya, ya bada sanar wa cewa matasan dasuka nema aikin IMMIGRATION da CIVIL DEFENCE, su duba sakamokan su bayan tantace su da akayi domin zana jarabawa aranar 7,8 ga watan Decemba 2020.

Immigration sunyi kokari matuka gun turawa dukan matsahin daya canchanci gurbi don zana jarabawa ta hanyar email nasa, adayan ban garen kuma NCDSC tayi kokari gun tura wa ne ashafin daukan aiki ta.

Ba anan gizo ke saka ba ahalin yanzu duk wanda yachan chanci zana jarabawar NCDSC zai iya ganin takarda gayatar da bana sa ba a dashboard din sa, wanda matsala ce babba da yaka mata hukumar ta gyara domin kuwa yau saura kwana biyu a yi jarabawar.

Sannan matasa da dama basu kuusa da inda zasu zana jarabawar, wanda suna jira ne suga a wani guri zasu zana, da lokaci domin su shirya don samun halarta.

Matasa dai da dama sunata korafi a shafin twitter da kuma facebook, a dan haka muke kira ga hukumar ta duba wana lamari don daukar matakan gyara yadda ya dace.

 

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: