-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Matasa Ku Shigo Ku Yi Waje Da Tsofaffin ’Yan Siyasan Da Suka Gaza -Wole Soyinka


0 328

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Matasa Ku shigo ku yi waje da tsofaffin ’Yan siyasan da suka gaza-Wole Soyinka

Farfesan Turancin nan kuma Marubucin da ake ji da shi a Duniya wato Wole Soyinka yayi kira ga Matasan kasar nan dasu shiga harkar siyasa a rika damawa da su lokacin da yake jawabi a wata Jami’a a Jihar Ondo a shekaran jiya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Farfesa Wole Soyinka yayi kira ga Matasa su shiga siyasaWole Soyinka ya gargadi Matasa su guji maimaita kuskuren da suka yi a baya inda wasu suka janye jiki daga sha’anin siyasa aka bar wasu bara-gurbi suka kashe kasar.
Don haka farfesan ya shawarci matasa da cewa su hada kai su fitar da ‘dan takara.

Farfesan Ingilishin yayi kira ga wadanda ba su da aikin yi sai dai su tsaya su na sukar Gwamnati,da su sake shawara su shiga cikin lamarin a rika gogawa da su.

Har ila yau Soyinka ya kuma nemi a rika biyan Malaman Makaranta albashi mai tsoka
Yake cewa idan har za a gyara harkar ilmi dole Malami ya samu albashin kirki sannan kuma a horas da su tare da gina wurin karatu mai inganci.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.