-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Matakai da Kuma Abubuwan Da Ake Buqata Domin yin Rigistar NPOWER Batch C


5 951

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

KARANTA KA KARU: Matakan Da Za A Bi Wajen Neman Shiga Tsarin Daukar Sabbin Ma’aikatan Shirin N-Power Rukuni Na Uku

Daga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnatin Nijeriya za ta sake daukar sabbin ma’aikata a shirin N-Power, karkashin ma’aikatar jin kai ta Nijeriya, ma’aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma’aikatan a rukuni na uku a ranar Jumu’a mai zuwa 26 Jun 2020, da misalin karfe 12:00am na dare.

Ana bukatar masu neman aikin su tanadi wadannan abubuwan kamar haka;

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 643

- Advertisement -

1, Name
2, E-mail
3, Password
4, Educational Background
5, National Youth Service Certificate
6, Birth Certificate
7, Local Government Identification letter
8, Bank Verification Number
9, Phone Number
10, Bank Account Number
11, Bank name
12, State origin, LGA, Community
13, Residential Address
14, State of Residence
15, Local Government of Residence
16, The program you prefer

Masu Degree ko HND ne kadai za su je da takardar kammala bautar kasa da aka sanyata a lamba ta 5, idan kuka lura.

Dole sai wa ‘yanda suke da matakin karatu kamar haka;

SSCE,
ND
NCE
JCHEW
SCHEW
HND
DEGREE

Masu takardu a hannu, ma’ana wadanda suka kammala gaba daya har suka amshi sakamakon jarabawarsu, suke da damar neman aikin.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

5 Comments
 1. Anonymous says

  Faroku

 2. ibrahim muhammed says

  ibrahim muhammed

 3. ibrahim muhammed says

  I’m applying

 4. Yakubu Mohd says

  Allah yakaimu

 5. Umar Haruna says

  Allah Ya Kaimu

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.