-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Mata Sama Da Dubu Uku Sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC A Jihar Yobe


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Mata Sama Da Dubu Uku Sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC A Jihar Yobe

Daga Muhammad Musa Kawuwale

Hajiya Fatima Jajere, ta karbi mata sama da dubu uku, wadanda suka bar rushashshiyar jam’iyyar PDP a garin Potiskum dake jihar Yobe.

Tun bayan shirin goma ta arziki da Hajiya Fatima Jajere ta shiryawa matan yankin Yobe ta Kudu, sama da mata dubu ukun suka bi Hajiya Fatima Jajere zuwa jam’iyyar APC.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

- Advertisement -

Daya daga cikin wadanda suka sauya sheka zuwa APCn, ta bayyana cewa sun aminta da jagorancin Hajiya Fatiman ne domin hannunta duka dama ne.

Sannan rashin alkiblar da jamiyyar PDP ta rasa a yankin Yobe ta Kudu na daya daga cikin abinda yasa suka bar PDP.

Hajiya Fatima Jajere tace ta karbi matan ne karkashin jagorancin sabon Sanatan Yobe ta Kudu, Alhaji Ibrahim Bomoi Bimaz.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: