Masu Fafutukar Kafa kasar Biafara Sunfi Boko Haram Matsala!
Daga Abdullahi Muhammad Maiyama
Ba zamu iya kwatanta yawan barnar da wadannan mutane sukayiwa kasarmu Ba, sun kawimuna tashin hankali da rashin zaman lafiya.
Na samu labarin cewa; wadannan mutane sun kafa kasar yanzu inda hard sun Nada shugaban kasa.
Abun Tambaya a nan shine da da izinin gwamnati sukayi wannan aiki ?
Tabbas duk abunda suke tsammani mun fisu shi.
Sun Dade suna zaginmu amma bamu kulasu saboda kyakkyawar tarbiyarda iyayenmu suka bamu tun Mina kana a.
Baso muke a raba kasa Ba, amma mun San ko an raba Ba zamu wahala Ba, lallai idan da sa hannun gwamnati suka kafa kasar ya kamata a fitarmuna da sanarwa, domin sanin matsayinmu a kasa.
Akwai darussa da ya su dauka saga Sudan, da Koriya, wato duck inda aka raba kasa yankin Arewa shine mafia jin dadi, sannan yankuna kudu rikicin shugabanci shine za I mamaye nasu yankin.
Tsalle daya ake a Fada rijiya amma sai ayi Ba’a fito Ba.
Add Comment