-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

'Masu ba da umarni su ne kashin bayan fim' —Yasin


0 61

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hafizu Bello na daya daga cikin masu ba da umarni a Kannywood
Masu ba da umarni a Kannywood din sun ce harkar a bunkasa a sakamakon horon da suke samu da kuma bincike da suke kara zurfafawa.
A hirar su da BBC Auwal Yasin ya ce, shi ne ya ba da umarni a fim din da Sadik Sani Sadik a ya ci gwarzon jaruman fina-finan Hausa na shekarar 2015.
Auwal ya kara da cewa “sune kashin bayan duk wata nasara da ake samu a harkar”.
A wata hirar da Hafizu Bello ya yi da BBC a yayin ziyarar su Amurka ya ce, sun samu horo a harkar da za ta taimaka wa fina-fina na Hausa su ci gaba.
Sai dai har yanzu ana zargin fina-finan da bata tarbiyya, zargin da ‘yan fim din ke musantawa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.