Mashayin Giyane Ya Jawo Rikicin Gombe


0 114

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Babangida A. Maina

A Ranar Litinin 22/04/2019 Mabiya Addinin Kirista Suke Bikin Zagayowan Ranar Easter A Fadin Duniya A Al’ummar Kirista Suma Sunbi Sahu Wurin Wannan Bikin Ta Ranar Easter.

A Wannar Rana Ce Suka Fito Mazan Su Da Matan Su Suke Rali Kan Tituna Kamar Yanda Aka Saba, A Lokacin Da Suka Biyo Titin Sabon Layi Cikin Anguwan Bolari, Wanda Hannu Daya Ne (One Way) Sai Suka Rufe Hanyar Babu Shigewa. A Wannan Halin Ne Wani Jami’in Hukumar Civil Defense Ta Kasa Reshen Jihar Gombe Mai Suna Adamu Abubakar Da Kuma Direban Sa Wanda Kuma Abokin Sa Ne Shi Kuma Kiristane Bayan Sun Dawo Daga Shan Giya.
Suka Biyo Wannan Hanyar Don shige Wa Bayan Dawowan Su Daga Shan Barasa Wato Giya Tare Da Yan Matan Su Cikin Motar. Bayan Sun Shige Cikin Cinkoso. Sai Suka Dawo Don Wani Manufar Su.

Bayan Adamu Abubakar (Staff Officer Nigerian Civil Defenses) Tare Da Bireban Sa Wanda Shi Kiristane Sai Suka Dawo Don Daukan Fansa Akan Wai Sun Tare Masu Hanyan Wucewa.

Daga Dawowan Su Sai Suka Yi Kansu Nan Take Don Wani Manufar Sa, Bayan Ya Tabbatar Yabi Kansu Sai Inda Mutane GOMA SHA BAKWAI SUKA Mutum Nan Take.

Su Kuma Masu Bikin Easter Suka Fito Dashi Daga Motar Dake Ciki Shida Abokin Sa Kiristan Suka Masu Yankan RAGO Nan Take.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Inda Suka So Kona Motar Amman Aka Kirawo Jami’an Tsaro Cikin Gaggawa.

Bayan Rikicin Ya Lafa A Wannan Rana Babu Komai Tunda Sun Kashe Wanda Ya Masu Wannan Mummanan AIKIN Suma Suka Aikata Nasu Mummanan Aikin.

Sai Daga Baya Muka Samu Labarin Sunje Sakateriyan Su Na Kungiyan CAN Don Bi Samu Kadu Bisa Abunda Aka Masu Na Kisan Mutanen Su, Shuwagabannin Su Suka Basu Hakuri Zasu Bi Abun Cikin Nutsuwa Da Kuma Sanar Da Jam’an Tsaro Baki Daya.

Wanda Har Oshifin Shugaban Kasa Suka Masu Jaje Tare Da Allah Wadai Da Abinda Ya Faru Har Da Gwamnatin Jihar Gombe Tare da Sauran Shuwagabannin Addinin Musulunci Dake Garin Gombe.

Sai YAU Kuma Asabar 27/04

#Mikiya

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.