MASHAWARCIN GWAMNA KAN AYYUKA NA MUSAMMAN YA YI MURABUS

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Mashawarcin gwamnan Kano na musamman kan ayyuka na musamman Sheikh Ibrahim Khalil  ya yi murabus daga mukamin sa.

Sheikh Ibrahim Khalil ya sanar da murabus din nasa ne cikin wata wasika da ya aikewa gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje inda ya sheda masa cewar ya sauka daga mukamin tun a ranar 1 ga watan da muke ciki na Nuwamban 2018.

Talla

Wasu Abubuwan Masu Alaka

EFCC TA NA BINCIKEN BIDIYON GANDUJE A LONDON – MAGU

Talla
1 of 4

Sheikh Ibrahim Khalil wanda shi ne shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano, ya godewa gwamna Ganduje bisa damar da ya bashi ta hidimtawa al’ummar jihar Kano karkashin wannan ofishi.

Wata majiya daga cikin gwamnatin ta Jihar Kano ta shedawa jaridar walkiya online cewar tun bayan sakin wasu faya-fayan bdiyo da aka nuna gwamna Ganduje na karbar cin hanci daga hanun wasu yan kwangila, wasu daga cikin jami’an gwamnatin suka shiga cikin rashin nutsuwa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: