Kannywood

Maryam Yahaya Ta Bayyanawa Duniya Ciwon Da Ke Damunta (Sautin Murya)

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta musanta jita-jitar da ake ta yadawa kan rashin lafiyarta.

Wanda bbchausa sunka samu zantawa da ita wanda tayi bayyani sosai kan wannan Rashin lafiyar da ke damunta.

Ga abinda ta wallafa a shafinta na sada zumunta.

“Asaurare Hiran da @bbchausa akan rashin lafiyana. Kuma Alhamdulillah Nasama sauqi. Nagode da wadanda suka tayani da addu’o’i da wadanda sukazo har gida. Jazakallahu khairan.”

Ga sautin Murya nan kasa sai ku saurara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: