Kannywood

MARYAM BOOTH DA AMUDE SUNSHA DA KYAR HANNUN BARAYI

MARYAM BOOTH

Wani sabon labari ya faru da gidan Booth wanda a gidan kusan Jarumai hude ke farfajiyar shirya fina-finai. A yau 9 gawatan 12 na shekaran 2016 ne Barayi suka shiga Gidan su Jaruman nan na Kannywood Maryam Booth, Ramadan Booth, Amude booth da Mahaifiyar su Zainab Booth.
Jarumar Maryam Booth ta tabbatar da faruwar wannan alamari inda ta bayyana sun jiwa Amude da mahaifiyarsu Zainab Booth Rauni bayan sun kwashe komai a gidan kaf.

Ta bayyana rashin jin dadinta akan faruwan lamarin da kuma yadda a Najeriya har yanzu talaka baya cikin tsaro sannan kuma wasu suke daukar alhakin duk da mawuyacin hali da ake ciki.Ganin irin sace sace da garkuwa da yan Adam da akeyi. Sannan tayi godiya ga yadda masoya suke ta nuna alhinin su akan lamarin dafatan Allah ya bar zumunci.

GA YADDA WASU SUKA SANYA LABARIN DA KUMA YADDA JARUMAN TA SANAR A SHAFINTA NA ISTAGRAM.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.