Kannywood

Mansura Isah Ta Bude Wuta kan wani Rashin Adalci Da Yake shirin Faruwa A kano

Mansura isah ta wallafa hoton wata mata tare da namiji da cewa ta yaudare ta a shagonta da take kasuwanci a cikin birnin kano inda ta sanya hoton matar da cikakken bayyaninta harda na mijinta,ga yadda ta wallafa rubutu babu chanza ko kalma daya ba.

“HER NAME:- FATI DAURA
SISTERs NAME:- HAUWA DAURA
HUSBAND:- BASH ( an kore shi a aikin Soja ) SOME HOTELS JUST DM ME, they too are looking for her.

Wannan Mata da kuke gani, tazo shop din mu siyan cooler na Dubu 80, Tayi mana fake alert. Muka kirata muka nemeta duk a banza.

Dan Allah ku taimaka mana da bincike.

Sannan bayan tayi mana munyi Mata Allah ya isa, sai ta Kara zuwa bayan wassu watanni, ta shigo shago guda 2 na kusa damu, tayi musu siyayya na wajen Dubu dari uku Su biyun, suma ta gudu da fake alert.

Dan Allah anemo mana ita, sun addabi masu kananan kasuwan ni, sannan kuma daga sunga sabuwar shop aka bude, zasuzo Su cuce ka/ki Dan baki san dawan garin ba.

They gave fake alert
Fake money
They Emotionally blackmail you that, pls kiyi magana da mamana ko matata ta Gaya miki abinda take so, ko suce Adaiadaita na jiran su, ko kuma wani ko wata Su shigo shagon suce kayi Sauri mana munyi latti, ke kuma sai kice Musu Ba matsala ku tafi tunda an tura, may be network ne, zaa gani daga baya and that’s how they get away with it. Or forming sick and all.

TO ALL VENDORS OUT THERE, ESPECIALLY THE NEW STARTERS, PLS BE WISE, IF YOU DID NOT RECEIVE ALERT ON THE SPOT, THEY SHOULD WAIT OR KEEP THE ITEMS AND GO COME BACK.

DON’T FALL VICTIM, IT SO PAINFUL , THEY DON’T KNOW WHAT WE WHEN THROUGH BEFORE GATHERING THAT MONEY FOR BUSINESS.

Allah zai saka mana Inshaa Allah.”

Ta sake wallafa wannan rubutu kamar haka.

“Dan Allah kuje Metro Watau MTD kuje ku filing case in har Fati Daura ta cuce ku.

Domin zaaje court, mu samu strong case

Kuma gareku masu kiran Police cewa a sake su, wallah an bani sunan mutum uku, in kuka sake Kira wai a sake ta wallah sai mun buga sunan ku a social media. Kunsan wahalar da muke sha kafin mu Bude shago ? Ance muyi business, munayi, wassu kuma suzo suna Mana sata sannan kuna cewa a sake su.?”

Sai anka samu wasu na kiran waya zuwa ga hukumar yan sanda da cewa asaki ita wannan matar da mijinta nan take tayi rubutu mai zafi dauke da bidiyo sai ku saurara.

“Na Kara ganin wani Dan iska yace a sake Su, wallah sai nayi posting sunan • Ku. Mugaye kawai. Dan budurwar ku ce, shi zaisa kuna kiran hukuma kuna cewa a sake ta ko ? Kunsan wahalar da muke Sha kafin mu bude shogo? Mun bude kuma an addabe mu, sun hana mu sakat da Sata da fake alert.

We will post ur name if u ask d police to release her again.

More than 100 cases. And the girl is claiming she dupe only 26 people.”

#hausaloaded

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: