Comedy

Mansoor Hausa Film Comedy With Ali Nuhu

Shi dai wannan film a yanzu haka ana tunanin kaf fadin films na kannywood babu kamarsa.

Wato film din mansoor wanda a yanzu haka an kammalashi kuma ya hada jarumai na musamman gasu kamar haka.

#Umar m shareef

#Maryam yahaya

#Ali nuhu

#Baballe hayatu

#Al-mustapha

#Da sauransu

Shi wannan film za’a fara haskashi ne a Cinema’s da Gidajen Kallo mafi kusa daku.

Kada ku sake abaku labari kuyi maza kuje ku kalla.

30th on July 2017

Mansoor

Director By Ali Nuhu

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: