Mamman Shata Ya Cika Shekaru 20 Da Rasuwa -Takaitaccen tarihinsa


0 714

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Rabiu kaura Yola

An haifi marigayi Alhaji (Dr) Mamman Shata ranar sallah a shekarar 1922. Ya yi auren fari 1947. Ya fara yin waka ta farko a 1936. Ya fara zuwa Kano a1945 sai zuwa na biyu a
1949, da ya zo bikin Malam Isiyaku Rabi’u.

Sannan ya dawo zuwa na uku 1952 lokacin da Abdullahi Bayaro ya gayyato shi bikin ‘ya’yansa 12 ciki har da marigayi Alh (Dr) Ado Bayero.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 8

-Advertisement-

Sannan ya zo bikin su Inu Chaji a 1948 ranar da ya yi bakandamiyar farko.Sannan ya dawo bikin Galadiman Kano Alh.Tijjani Hashim a watan Yunin 1954.

Ya dawo Kano da zama a shekarar 1955.Sannan wakarsa ta karshe ranar Juma’a 28/5/1999, ita ce wakar Dankabo wacce ya yi ta
tsawon minti uku.

Ya rasu ranar Juma’a 18/6/1999 da misalin karfe
11:15.

Allah Ya jikansa Ya kyautata namu zuwan.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.