-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Malam Fa Ya Daina Kuka: Tsokaci Kan Mal. Isa Ali Pantami


1 854

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Malam Ya Daina Kuka fa Yanzu

Daga Shafin M Inuwa MH

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Sheikh Ali Isah Pantami Allah Ya Kara Girma Saidai Munyi miss din Wa’azinka Mai Dauke Da Shash shekar Kukan Tausayama Talakawa Yadda Ake Kashesu A Gwamnatin Baya data Gabata Wanda Kace Sakakin Gwamnati ne yasa Hakan Amma Yanzu Kuma Kayi Shiru

Dukda cewa Haryanzu Ana Kashe Talakawa A Jihohin Zamfara Benue Adamawa da Borno Malami dai Da Fadin Gaskiya Aka Sanshi Komai Dacinta Kuma ko Akan Waye haka Zalika Ko Wanne Irin Matsayi Ya Rikee

Malam As #OneNigeria

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.