Labarai

“Malam Abduljabbar ya biya tarar mutum talatin a gidan yari sun shaki iskar “Yanci

Daga: Barrista Nuraddeen Isma’eel
“Majiyar mu, ya tabbatar mana cewa.” Sheikh Abduljabbar kabara, ya zanzare wasu kudade ya biyawa mutum 30 ‘yan fursuna inda ake tsare dasu a gidan yari daya, ya biya masu tarar da ake bin su, Wanda rashin biyar tarar ya sanya shigar su gidan yari.

“A halin yanzu haka mutum 30 dinnan sun shaki iskar “Yanci, sun fice daga gidan yarin domin nufa gidajen su.

Ko me zaku ce kan hakan ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: