Makauniyar Soyayya Ta Sa `Yan Fim Sun Fi Malamai Daraja A Siyasar Nijeriya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Daga Nura Aminu

Ina mamakin yadda wai dan fim ne zai fito yana cin zarafin malamin addini saboda ya fadi gaskiya akan gwamnati wadda aka kafa ta da siyasar da ta kunshi yaudara, karya da cin amana.

Talla

A dalilin makauniyar soyayya da ake yi wa ‘yan siyasar kasar nan duk mutuncin ka sai wani mara mutunci ya ci zarafinka kuma a yaba masa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Idan Manya Basuda Tarbiya To Yaya Za`ai Yayan su Ko…

Talla
1 of 25

Amma idan ba haka ba, ta yaya za a fifita dan fim da malami don ya fadi gaskiya, kuma a yabi dan fim ya kare wanda aka fadi gaskiya a kansa.

Alla ha ka ganar da mu gaskiya.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: