Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Kano Tayi Waje Road Da Shugaban Hukumar Hana Cinhanci Da Rashawa na Jihar

A makon jiya ne dai wasu rahotanni suka nuna cewa gwamnatin jihar ta Kano tana matsa wa majalisar lamba a kan ta sauke Barista Muhuyi saboda binciken da ya kaddamar a kan wasu dangin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

Idan ba a manta ba, Aminiya ta ruwatito cewa yayin da Majalisar ke shirin fara gudanar da bincike a kan PCACC din, gwamnatin jihar ta ma riga tura wani jami’i daga Ofishin Akanta-Janar don ya maye gurbin akantan hukumar.

Za mu kawo muku karin bayani nan ba da jimawa ba.

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: