-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Majalisa Ta Nemi A Kafa Dokar Ta- Baci A Binuwai


0 255

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Majalisa Ta Nemi A Kafa Dokar Ta- Baci A Binuwai
▪ Ana Ingiza Rikicin Binuwai Ne Don A Raba Nijeriya — Buhari
_____¥____
*
Majalisar Dattawa ta kalubalanci Shugaba Muhammad Buhari kan ya kakaba dokar ta-baci a jihar Binuwai don ganin an kawo karshen zubar da jini da ake yi sakamakon rikicin makiyaya da manoma.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

A nasa bangaren, Shugaba Buhari ya jaddada cewa masu Ingiza rikicin jihar Binuwai na neman wargaza Nijeriya inda ya gargadi al’ummar jihar kan su yi takatsantsa da makiyan kasar nan wadanda ke ingiza su kan kashe junansu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.