-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Mai Dokar Bacci Ya Bige Da Gyangyadi


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kamar Yadda Kowa Ya Sani Majalisar Dokokin Jihar Kano Tayi Doka Akan Cewa Kar Wani Dan Siyasa Ya Kara Rubuta Sunansa A Jikin Wani Aiki Na Gwamnati, Kuma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje Ya Amince Da Wannan Doka Tare Da Ware Wasu Mazajen Kudade Domin A Goge Duk Wani Waje Da Aka Rubuta KWANKWASIYYA.

Kwatsam Sai Ga Makarantar G.S.S TARAUNI An Zana Hoton Ganduje Da Mataimakinsa Nasuru Yusif Gawuna, Makarantar Da Ba Ganduje Ne Ya Gina Ba, Tun Kafin Yasan Zai Zama Gwamna Take.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Dan Haka Muna Kira Ga Majalisar Dokokin Jihar Kano Tayi Gaggawar Daukar Mataki Na Karya Doka Da Akayi, Kuma Wannan Laifine Mai Girma, Makaranta Ba Wajen Siyasa Bace, Ilimi Ake Koya.

Abubakar Lecturer
Kwankwasiyya Reporters Gwale, Kano
08/12/2018.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: