Labarai

Mai Digirin Da Ya Fi Kankanta A Nijeriya

Abubakar Ahmed Abubakar Kenan Da Ya Kammala Digirinsa A Jami’ar Gwamnatin Tarayya Ta Kere-kere Dake Minna Jihar Neja A Bangaren Lissafi, Inda Ya Kammala A 2019.

Hazikin Dalibin Ya Zama Kowa Ya San Shi Saboda Baiwar Gajerta Da Allah Ya Yi Masa.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: