Ma`aikatan Cikin Fadar Shugaban Kasar Najeriya Suna Neman Canji

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Masu zabe a cikin fadar Shugaban kasa Villa sun zabi Atiku Abubakar. Sun kada Buhari

Abu mai kamar da wuya ya faru a fadar gwamnati Inda sakamakon zabukan da akayi a fadar shugaban kasa sun nuna Atiku ne ya lashe zaben ba shugaba Buhari.

Talla

Akwai mazabu biyu a fadar shugaban kasa.

Atiku ya samu kuri’u 505 a rumfar PU 021, Buhari Kuma kuri’u 552.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yaba Wa Gwamna Mai Mala Kan Inganta…

Talla
1 of 661

A rumfar PU 022 Kuma Atiku ya samu kuri’u 525 shi Kuma shugaba Buhari ya samu kuri’u 465.

Da aka tattara sai Atiku ya samu kuri’u 1,030, shi Kuma Buhari 1017.

Me kuke ganin ya kawo haka?

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: