Shi- Ayy Sanyani A Ruhinki Idan Kikabarni Ina Zansa Kaina Hirar Soyayya Nazo Mutattauna Maganar Kauna
Ita- Haha Ha Nasaka A Ruhina Har Abada Kaine Muradina Hirar Soyayya Nazo Mutattauna
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Ita- Ita So Yarda Ne Kazamma Muradina
Haha Ha
– Nasa A Ruhina Samu Guri Zauna
Haha Ha
– Ko Yau Kacemin Nafada Kai Zanuna
Haha ha
– Nibani Da Burin Da Yafika Ka Chan Chanta Masoyina
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Shi- So Yasa Munjuye Har Munfara Kama
haha ha
– Munbar Ci Mubar Sha Amma Ba Rama
Haha Ha
– Komai Kikayo Yai Kyau Danki Nabar Suma
Haha Ha
– Sunanki Muhimmine Baya Canjawa Da Abar Kauna
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Ita- Acikin Zuciya Keso Shi Ra,ayi Riga
Haha Ha
– Nazamto Rijiya Ta Gari Kaine Guga
Haha Ha
– Kasan Riba Hannune yake Irga
Haha Ha
– Inba kai Bani Karshe Bayanina Da Na Zazzana
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Shi- Dik Sanda Nafarka Bacci Naiyomika
Haha Ha
– Hancina Bari Kamshinki Yayo Shaqa
Haha Ha
– Ko Jininawa Danaki Idan Za,ai Zuka
Haha Ha
– Zai Zamma Gudane Dattin Masoyana Muyi A,auna
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Ita- Inna Fara Tunaninka Hawaye Sai yazuba
Haha Ha
– Idan Aka Kusheka Dani Za,ai Gaba
Haha Ha
– Rabuwarmu Idan Tazo Afara Dakan Gunba
Haha ha
– Nasan Wa,adina Yazo Wajan Karshe A Silar Kauna Nah Nah
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Shi- Bugun Zuciya Kesa Nufashi Ya Fita
Haha Ha
– Innacire Komai Rai Kece Ban Manta
Haha ha
– Kin Tsagan Jijiya A Jinina Kin Kwanta
Haha Ha
– Ko So Tsuntsune To Zaya Saurara Yaji Sirrina
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Shi- Ayy Sanyani A Ruhinki Idan Kikabarni Ina Zansa Kaina Hirar Soyayya Nazo Mutattauna Maganar Kauna
Ita- Haha Ha Nasaka A Ruhina Har Abada Kaine Muradina Hirar Soyayya Nazo Mutattauna
Amshi- Abunda Yake Ruhi Za,ariga Ya Zamo Muradi Hirar Soyayya Na Gun Masoya Ko Maganar Kauna
Rubutawa Abubakar Rabiu
Add Comment