Daga ranan laraba za’a fara saida Man Fetur a gidajen Mai akan Lita N140, an samu ragin N5 akan yadda ake sayar dashi N145.
Wannan labarin ya fito ne daga bakin kungiyar sayar da Man Fetur na Najeriya wato ‘Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria’ (IPMAN).
#Abdulhadi isah Ibrahim