Mu Kyakyata

LABARI WATA BUDURWA

*LABARI WATA BUDURWA*
.
Tana da samari guda 2 daya mai kudi ne
dayan kuma talaka ne.
Wata rana da daddare sai aka tafka
ruwan sama kamarda bakin kwarya
ruwan yacika gidan su fal har yana neman
yayi
masu 6arna. sai ta fara
neman taimako.
sai tadauki wayarta ta kira saurayinta
talakan tace
mishi ruwane yacika gidan su yazo ya
taimaka
masu su kwashe ruwan, nan take yace mata
gashi nan zuwa. Yadauko fitila
yataho.
Sai ta kira daya
saurayin nata wato mai kudin tace mishi
ruwa ne yacika gidan su yazo ya taimaka
masu,
ai kuwa jikake mtswww kawai yaja tsaki yace
dama
akan wannan ne zaki tasheni daga bacci,
kawai
malama
sai da safe, ya kashe wayarsa.
Da Saurayina talakan nan yazo suka
kwashe ruwan nan suka gyaran gidan tsaf
sannan tayi mashi godiya ya tafi.
Shi kuma saurayinta
mai kudin washe gari dayazo da safe ya
gani nan take yabada umarnin a rushe gidan
a
gina masu sabo yanzu…
friends wai acikinsu wayafi dacewa ta zaba
amatsayin mijinta? Mai kudin ko kuma
talakan???

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.