Da safiyar Lahadi, 23 ga watan Yuli, 2017 ne jami’an yan sandan jihar Kano sukayi musayan wuta da wasu da ake kyautata zaton yan Boko Haramun ne.
Jami’an yan sandan mambobin rundunar yan sanda na musamman da sifeto janar na yan sanda, IGP Ibrahim Idris, ya kafa.
A karshen musayan wutan, an damke mazaje guda 4 daga cikinsu da kuma mata 2 da ake zargin matansu ne.
Add Comment