Get New DJ Mixes
Siyasa

Labari Da Dumi Duminsa: Kwankwaso Tare Da Wasu Yan Majalisu Sun Koma Jam'iyyar PDP

A yanzu ne muka samu wata kafar yada labarai ta gidan redio
Cewa senetor kuma tsohon gwamnan jahar kano ya Koma Jam’iyyar PDP tare da wasu yan majalisu a jiya da daddare misalin 2:pm inda kafar yada labaran ta fada.
 
Siyasar nigeria sai nigeria dama mu munsan ba dan Allah suke tare da buhari ba dan kawai iya bukatar kujerar shugaban kasa.
Kowa nasan yasan waye kwankwaso to shin meye yaje hankalinsa zuwa jam’iyyar adawa tare da yan majalisun.
Shin yana tunanin zai ci takarar shugaban kasa ne kome ko kuma kiranye akai masa.
 
Mai zakuce Akan wannan labarin?