Labarai

Labari Da Dumi-Dumi – IBB Tare Da Talba Suna Ganawar Sirri Da Ali Modu Sheriff

Shugaban Jamiyyar PDP da kotu ta tabbatar Senator Ali Modu Sherif bisa rakiyar Tsohon gwamnan Niger, Babangida Aliyu yanzu haka suna ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida a gidansa dake birnin Minna.
Muna dako domin kawo muku tsarabar bayan taron.