Browsing Category
Labarai
Bayan an tara masa miliyan N200, Davido ya bada tallafin miliyan 250 ga gidajen marayu
Fitaccen mawaƙin Nijeriya ɗin nan, David Adeleke, ya sanar da tallafin naira na gugar naira har miliyan 250 ga gidajen marayu na ƙasar nan.
Kwanaki biyu da su ka gabata ne a ka…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Kudin Sayen Littattafai, Harkokina Sun Tsaya Cak – Sheik Abduljabbar
Malamin addinin Musuluncin nan da Gwamnatin Jihar Kano ta gurfanar a gaban kotu kan zargin batanci ga Annabi Muhammad (S.A.W), Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara, ya ce a yanzu ba shi da…
Read More...
Read More...
Kotu ta cigaba da sauraron shari’ar Hafsa Barauniya
A jiya ne kotun jiha mai lamba 18 dake zamanta a Ungoggo karkashin mai shari'a Zuwaira Yusuf, ta cigaba da sauraron shari'ar jarumar finafinan Hausa na Kannywood, Hafsat Idris, wacce…
Read More...
Read More...
Tsananin Yunwa Tasa Gwamnati Zata Fara Shirin Ciyar Da Kai
A wani bangare na magance matsalar tamowa, gwamnatin Najeriya na tunanin bullo da shirin ciyar da kai, da ta kira 'Operation Feed Yourself' a turance.
A cewar mataimakin Shugaban…
Read More...
Read More...
EFCC Ta Gabatar Shaidu, Tare Da Wasu Hujjoji Akan Tuhumar Da Akewa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa
EFCC Ta Gabatar Da Mai Shaida Na Shida, Tare Da Wasu Hujjoji A Sharia’r DA Ake Wa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Saboda Zambar Naira Biliyan Daya Da Miliyan Dari Uku Kotu ta ci gaba da…
Read More...
Read More...
DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shugaba Buhari Ya Tsallake Rijiya Da Baya Yayin Da Jirgin Samansa Ya Samu Matsala
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya tsallake faruwar haɗarin jirgin sama, yayin da jirgin sa ya samu matsala.
Shugaba Buhari ya je ƙasar Saudiyya ziyarar…
Read More...
Read More...
KAROTA: Hukumar Karota Ta Kori Ma’aikacin Daya Fasa Tayar Babbar Mota a Kano
Hukumar lura da cunkoson ababen hawa a jihar Kano KAROTA ta sallami wani jami’in ta guda bayan ya fasa tayar babbar mota.
Hukumar ta kori Jamilu Gambo biyo bayan rashin iya aiki da…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jahar Kano Zata Soke Yin Kayan Lefe Ko Taskira A Jahar ~Kwamishina Ta Fadawa…
Gwamnatin jihar Kano zata duba yiwuwar soke kayan lefe da kayan daki a jihar a bikin aure, Kwamishiniyar harkokin mata Dakta Zahara’u Muhammad Umar ta bayyana hakan yayin tattaunawar ta…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙwace Rigunan Nono Guda 125 Tare Da Rigunan Bacci Mallakar Diezani
Daga Aliyu Adamu Tsiga
Gwamnatin tarayya ta fara shirin tantance kadarorin wasu mutane da aka fallasa a siyasance, ciki har da tsohuwar ministar albarkatun man fetur, Diezani…
Read More...
Read More...
Fa’idojin Auren Bazawara Ko Wacce Ta Girmeka A Shekaru
ZAMANTAKEWAR AURE GA MA'AURATA:
Yana daga wasu fa'idoji da namiji zai samu in ya auri matar data girmeshi ko bazawara kamar haka.
☛ Nafarko zai sami ladan sunna biyu wato sunnar…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Da Ke Katsina, Ta Kama Ɗan Sanda Da Sojan Bogi Da Ke Tare Mutane…
Daga Zaharaddeen Gandu
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar cafke wasu ‘yan fashi da makami guda biyu da suke yin sintiri a matsayin jami’an rundunar sojojin Najeriya…
Read More...
Read More...
El-Zakzaky Ya Maka Ministan Shari’a Da DSS Kotu Kan Hana Shi Fasfo
Shaikh el-Zakzaky, ya nemi kotun ta umurci wadanda ke rike da su bashi takardar tafiye-tafiyensa (Fasfo) tare da mai dakinsa mai lamba A50578740 wanda suka kwace tun watan Mayun 2019,…
Read More...
Read More...
EFCC Ta Kama Kwankwaso!!!
Biyo bayan bullar Sabon rikici a Jam'iyyar APC a Jihar Kano, wadda ta kasu bangare biyu bangaren Gwamna Ganduje da Sanata Shekarau, ganin hakan yasa "Yan Kwankwasiyya ke tofa albarkacin…
Read More...
Read More...
Magoya Bayan Ganduje/Gawuna Sun Mara Wa Abdullahi Abbas
Daga Abdullahi Muhammad Sheka,
An bayyana Abdullahi Abbas da cewa shi ne bakaniken da aka hakikance zai ci gaba da saita tafiyar jam’iyyar APC a Jihar Kano, musamman ganin yadda yake…
Read More...
Read More...
Tsohon Saurayi Ya Haddasa Mutuwar Auren Tsohuwar Budurwarsa A Daren Daurin Aurenta
A daren farko ya mutu yayinda ake tsakiyar shagalin biki lokacin da Ango ya smau sakon hotunan Amaryarsa na irin lalatan da tayi a shekarun baya kafin su hadu.
Shafin LISA ya ruwaito…
Read More...
Read More...