Labarai

[Labarai] Wasu Mutane Sun Kashe Dan Aiken Kamfanin Jumia

Wasu mutane a garin fatakwal sun bada order siyan wayar ipon guda biyu daga kamfanin jumia da dan aiken ya kawo musu gida sai suka kashe dan aiken suka jefa shi a shadda. 
Daga baya dai asirin wadannan mutane ya tonu. 
Allah ya raba nagari da mugu yasa mufi karfin zuchiyar mu.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.