BIDIYO
LA’ANTAR SHEIK GUMI: Mahaifin Nura Hussaini Ya Nemi Gafarar Sheik Gumi
Wannan shine jawabin da Malam Nasir Dan Agaji ya yi a madadin Mahaifin Nura Husaini wani matashin dan wasan Hausa da ya yi wani karamin bidiyo yana la’antar Sheikh Dr. Ahmad Gumi.
Idan baku mantaba a yan kwanakin baya Sheik Gumi ya la’anci nura husaini, inda shima ya fusata ya mayarwa da malam martani.
Daga Salisu Hassan Webmaster
08038892030
21/12/2018
Add Comment