Kwankwaso Ya Yi Kira A Zauna Lafiya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kwankwaso ya yi kira a zauna lafiya

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

Sanatan Kano ta tsakiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kira ga jama’ar jihar da su zauna lafiya.

Ya bayyana haka ne ta wani sakon murya da ya fitar inda ya ja hankalin ‘yan jam’iyyarsa da kuma sauran jama’ar jihar da idan aka sanar da sakamakon zabe cewar dukannin al’umma su zauna lafiya.

Kuma ya ce bayan sanar da sakamakon kada magoya baya su fito su yi abin da zai cutar da su, musamman masu wasa da abin hawa ko kuma abin da zai cutar da su.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: