Kwamishinan kudi na jihar Katsina Hon Kasim Mutallab ya samar wa mutum 16 ayyukan gwamnati daban-daban
Daga, Surajo Atta
Kwamishinan Kuɗi Hon Kasim Mutallab Ya Jima Yana Samar Ma Matasan Funtua aiki Tun Daga Lokacin Da Allah Ya Bashi wannan damar sai dai kash shi kullum bai yadda Duniya tasan yayi haka ba saboda shi kullum gaya Mani yake Allah yasan yayi kuma dan Allah ya keyi badan kowa ba .
Kuma baJahar Katsina ne kadai ba ya nemo ma mutanen funtua ba, a wurare daban daban ya samar ma matasa kuma dukkan su yan garin funtua ne , yanxu dai haka ya samar ma matasan funtua su goma sha huɗu (14) a Wurare daban daban a ƙasar nan hadda nan jahar .
Yanzu kuma ga karin mutum biyu (2) daga garin funtua kamar haka Jamus Alh Hamisu Yazid da Ibrahim Jamoh Allah ya taya ku riko yasa alkhairi.
Add Comment