-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Kungiyar CAN Ta Bukaci Buhari Ya Saki Zakzaky Da Sambo Dasuki


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kungiyar CAN Ta Bukaci Buhari Ya Saki Zakzaky Da Sambo Dasuki

Daga Bilya Hamza Dass

Kungiyar Kiristoti ta Nijeriya (CAN) ta bukaci a saki jagoran harkar musulunci ta Nigeria (IMN), Shaik Ibrahim Zakzaky, da wasu wadanda kotu ta bada belinsu.

Shugaban na CAN, Rabran Samson Ayokunle, ya jagoranci wasu daga tawagar kungiyan ranar Juma’a 16/11/2018.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 657

- Advertisement -

Ya nemi shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa, gwamnatin shi tana girmama doka da umurnin kotu ta hanyar bada belin kanar Sambo Dasuki (Rtd), da kuma Jagora ‘Yan Shi’ah, Malam Ibraheem Zakzaky, a sakesu kamar yanda kotu tayi umurni.

“Wannan zai rage tashin hankali a cikin ƙasa kuma ya ba da daraja ga gwamnatinku tare da girmamawa daga al’ummomin duniya,” in ji Rev. Ayokunle.

Daga bisani ya yaba da yaki da cin hanci da rashawa na Gwamnatin Tarayya keyi

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: