Kungiyar 13×13 Ta Bawa Wasu Tallafi A Jahar Kano

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kungiyar 13 x 13 movement Karkashin Shugabanta Na Kasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ta Tallafawa Masu Kananun Sana’ar Kan Titin Gidan Buhari Zuwa Dangi Dake Zoo Road Kano Da Tallafin Jari Na Naira Dubu Ashiri Ashirin 20,000,

Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Yace Kungiyar 13×13 Movement Ta Basu Wannan Jarin Ne Saboda Sutaimaki Kansu, Ina Fatan Wata Rana Suma Sutaimaki Wasu, Daga Karshe Yayi Musu Fatan Al-Kairi Da Fatan Allah Yasa Al-Barka a Cikin Sana’ar Tasu.

Suma Wadanda Suka Rabauta Da Wannan Tallafin, Sunyiwa Kungiyar 13×13 Movement Addu’ar Allah Ya Taimaki Kungiyar Tare Da Fatan Allah Yasa Ta Bunkasa Ta Zama Ta Africa Baki Daya.

Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara APC Director General Campaign Musics.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 342

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.