Kungiyar 13×13 A Jahar Gombe Da Kuma Aikin Da Tayi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kungiyar 13 13 a jihar gombe inda takai ziyara gidan gyaran hali wato (prison) ta fitar da wasu masu kananan laifi wanda basu wuce bashiba da kuma tara ta kuma basu jari domin su kula da kansu.

Kungiyar 13 13 wace taka karkashin dauda kahutu rarara og. Wace ta hada manyan jarumai da waka dake fadin arewa.

Kungiyar tana da manufofin taimakon Al’umma ta fannoni daban daban kuma ba siyasa a cikinta.

Sponsored by ArewaBlog Team

Hotuna yayin ziyara gidan gyaran hali.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 342

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.