-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Kumurci Bai Bayyana Waye Dan Takararsa Ba Na Shugaban Kasa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Allah Ka Zaba Mana Wanda Ya Fi Zama Alheri Tsakanin Atiku Da Buhari, Cewar Jarumin Finafinan Hausa, Kumurci

“BISMILLAHI ALLAH ka zaba mana shugaba nagari mu ba mu san komai ba, Allah sai abinda Ka sanar damu. Idan Baba Buhari alkairi ne Allah Ka ba shi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 659

- Advertisement -

Idan kuma ba alkairi ba ne to Allah ka gaggauta canja shi Ka ba wa Baba Atiku Idan shi din alkari ne ga wannan kasa tamu Allah Ka amsa dan karfin mulkinKa da son Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Sallam”.

Tauararon fina-finan Hausa na Kannywood, Shuaibu Lawan Kumurci

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: