bloggin Business Kasuwanci Kimiyya Sana'o'i

Koyi Yadda Zaku Inganta Kasuwancinku A Internet Da Kuma Social Media

Da fatan kuna lafiya ‘yan uwa da abokan arziki. Duk da dai na dauki tsawon lokaci ba tare da na gana da Ku a wannan zango ba saboda harkoki na da kuma hidima da dalibai. Yau, nazo muku da labari na musamman. Nasan dayawa daga cikin mu sun kasance suna harkokin da ya shafi internet da social media marketing. Dan guntun Karin bayani nake so nayi game da sakacinmu ko kuma nace rashin daukar internet and social media marketing da mahimmmanci. Hakika, zata iya yuwa bamu samu gamshash-shen bayani akan yanda ake gudanar da wannan cigaban da zamani ya kawo mana ba. Dalilin hakane yasa na garzayo domin muku Karin bayani, domin kusan hanyar mafi sauki da zaku yada kasuwanciku ta hanyar amfani da yanar gizo. Wannan program din kyauta ne sannan kuma kowa da kowa (maza da mata) zasu iya karuwa da shi. Zamuyi amfani da audio da videos ta hanyar sadar da ku domin samun saukin fahimta da yin gamshesshiyar bayani. Xamu fara gudanar da wannan program din ranar Talatin Da Daya (31) ga watan octoba (31st-Oct-2020) a telegram channel dinmu. Domin kasancewa tare da mu  Danna Nan Domin Shiga

WASU DAGA CIKIN ABUBUWAN DA ZA’A KOYAR

…Save The Date..

Nine naku Bilal Abdullahi.
CEO Campus Entrepreneurs Hub.
http://www.cehub.com.ng