Labarai

Kotu ta Yankewa Murja Ibrahim Kunya da Ashiru mai Wushirya Hukunci

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.

Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushirya da Sadik Sharif zasu dinga sharar Masallacin Murtala har tsawon sati uku.

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement