-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Kotu Ta Sauke Babban Jojin Najeriya Kuma Zata Gurfanar Dashi


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Gwamnatin tarayya ta umurci babban Jojin Nijeriya Mai Shari’a Walter Onnoshea ya sauka daga mukaminsa kuma ya bar ofishinsa sakamakon rashin faiyyace adadin dukiyarsa da ya mallaka tun lokacin da ya zama babban jojin Nijeriya a watan Maris na 2017.

Gwamnati ta dai hana babban jojin shiga ofishin nasa sannan za ta kuma gurfanar da shi gaban kotun ladabtar da ma’aikata CCT wanda Mai Shari’a Danladi ke jagoranci a ranar Litinin 14 ga watan Junairu 2019.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 659

- Advertisement -

Ana zargin shine da mallakar asusun ajiya a wajen Nijeriya da sauran tuhumomi na daban
wadanda suka sabawa dokar kasa.

Mataimakin shgaban kasa Yemi Osinbajo ne ya rantsar da shi a matsayin babban mai Shari’a a Nijeriya a watan Maris na 2017.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: