Kotu Ta Bada Belin Mahdi Shehu

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kotu Tarayya dake Kano ta ba da belin Alhaji Mahadi Shehu, wanda ya ki amsa laifuku shidda da aka shigar gaban kotun a kan sa da shi da gwamnatin jihar Katsina.

Mai Shari’a Lewis Allogoa ya jagoranci zaman kotun, inda ya ce wanda ake zargin a ajiye shi gidan gyaran dabi’u har sai ya cika sharuddan beli din.

An ba da belinsa akan kudi naira miliyan goma da kuma wani mutum da zai tsaya masa, ya kasance mazaunin Kano kuma yana da kaddara a Kano.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 732

Mai Shari’a Lewis ya dage ci gaba da sauraren Sharia har zuwa 19/4/2021

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: