Kannywood

Korafi akan Haska Shirin Fims Ɗin Hausa Aduniya Da Labarina

Daga Magaji sani sabuwa
Alhmdllh, Muna Godewa Allah, Sakamakon Kiran da makarantun allo na tsangaya sukayi, akan Fim din, da ake cin zarafin makarantun allo na tsangaya, wato Fim din, Aduniya, da kuma rubuta wasika zuwa ga Mai Bawa Gwamnan Jihar Kano Shawara, akan Makarantun allo na tsangaya, ahmad Shu’aibu to Alhmdllh muna fata sakon Zaije inda yakamata, domin kuwa, tuni S.A. yarubuta takarda ga Mai Girma Gwamna, akan Korafin mu, na dakatar da fim din, ko kuma cire wajan da ake cin zarafin makarantun allo, a Fim din…

Muna adu’a Allah yasaka Masa da alkhairi, Allah yasa gwamnati ta dubi Ko kenmu, tayi abinda yadace, Amin ya Hayyu Ya Qayyum.

✍🏼 Mu Koma Tsangaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: