Kannywood

Ko Kunsan Da Cewa Yau Za’a Dawo Da Kallon Shirin LABARINA

Aslm masu saurare da masu kallon shirin labarina na Shahararren kamfanin nan Wato Saira Movies.

Director din shirin aminu saira ya bayyana yadda za’a dunga kallon shirin labarina da kuma lokacin da za a dunga samunsa, da kuma YouTube Channel din Za’ana kallonsa.

Shahararren direkta din ya bayyana cewa za a fara haska wannan fim din Zango Na 3, Kashi na 1 a Arewa24 da misalin karfe 9 na dare da kuma YouTube Channel dinsa mai suna Saira Movies akan kafar sadarwa ta YouTube app or website.

Shirin mutane sun juma suna jiran yaushe za’a dawo haska wannan shirin sai gashi dai Yau za a dawo kuma za’a dunga samunsa duk ranar Jumma’a da misalin karfe 9 na dare.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: