Ko Kun San Jerin Muatanen Da Sanata Rabi`u Kwankwaso Ya Taimaka Daga Karshe Suka Gujeshi?


0 346

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga M Inuwa MH

Ga Kadan Daga Cikinsu Wa’Yanda Zan Iya Tunawa

Sanata Rabi’u Kwankwaso Ya Taimaki Shugaba Mohammadu Buhari Yaci Zaben Shugaban Kasa..

Ya Taimaki Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Kafin nan Yaci Zabe..

Ya Taimaki Gwamna Nasiru El Rafa’i Kafin Yaci Firamari Election…

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 25

- Advertisement -

Ya Taimaki Sanata Lado Daga Baya Ya Gujeshi Yabi Jonathan..

Ya Taimaki Sanata Kabiru Gaya Yaci Zaben Sanata A 2015

Ya Taimaki Sanata Barau Jibrin Kafin Yaci Zaben 2015

Ya Taimaki Tsohon Mataimakin Gwamna prof Hafiz Abubakar Kafin Ya Zama Mataimakin Gwamna..

Ya Taimaki Aminu Dabo Ya Cireshi Gidan Yari…

Ya Taimaki Yan Majalisar Jiha Dana Tarayya Dake jihar Kano Baki Dayansu Kafin Nan Sukaci Zabe Kuma Kowa Saida Ya Saka Jarhula Mai Alamar Kwankwasiyya Kafin Nan Ya Zama Abinda Ya Zama…

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.