-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ko Kadan Nigeria Bata Bukatar Irin Su Atiku Abubakar Su Mulketa


1 634

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ko kadan Nigeria bata bukatar irin su Atiku Abubakar su mulketa

Inji Abubakar A Adam babankyauta

Na tabbata ko giyar wake talaka yasha bazai zabe Atiku Abubakar Amatsayin shugaban Nigeria ba

Daliliko shine kamar haka

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

1 Atiku Abubakar baitaba Amfanar talakawan Nigeria

2 Atiku Abubakar baikaunar talakawan Nigeria shiyasa yace Addu arsu bata karbuwa

3 Atiku Abubakar yazama mataimakin shugaban Nigeria na tsawan shekara takwas Amma babu Abinda yama jahar shi ta Adamawa balle muce Arewacin Nigeria ko Nigeria baki daya

4 ina kalubalantar jikokin marasa kunyannan wa,inda iyayansu suka kasa basu tarbiya shi yasa suka maida zagin shugaban Nigeria Muhammadu buhari sana,ar su da sufito sugayamana inda talakan Nigeria ya Amfana da uban gidansu Atiku Abubakar

5 Atiku Abubakar Na daya daga cikin mutanan da suka roguza tattalin arzikin Nigeria

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.