Browsing Category
Kiwon lafiya
Rashin Sinadarin Vitamin D na kawo cutar ‘Schizophrenia’ – Bincike
Wasu likitoci daga jami’ar Queensland dake Brisbane kasar Australia sun gano cewa rashin sinadarin ‘Vitamin D’ a jiki na kawo cutar ‘Schizophrenia’.
Schizophrenia cuta ce wanda idan…
Read More...
Read More...
Dalilai 6 Dake Sa Ake Haihuwar Bakwaini
Shugaban kungiyar ma’aikatan jinyar da suka kware wajen kula da yara kanana ta Najeriya Olubunmi Lawal ta bayyana cewa Najeriya na jerin kasashen duniya uku da suka fi fama da…
Read More...
Read More...
Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazajen Su Akai-Akai –Likita Maimuna
Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazajen Su Akai-Akai – Likita Maimuna
Kwararriyar Likita Maimuna Kadiri ta hori mata da su rika yawan saduwa da mazajen su domin…
Read More...
Read More...
Karancin likitocin warkar da cutar daji na kawo cikas a fannin kiwon lafiyar kasar nan -Likita
Mataimakin shugaban kungiyar likitocin cutar daji (ARIN) Kamaldeen Jimoh ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta magance karancin likitocin cutar dajin da fannin kiwon lafiyar kasar nan…
Read More...
Read More...
Yawan firgita ga yaro na sa ya kamu da cutar hawan jini tun kafin ya manyan ta – Bincike
Wani likita a jami’ar Illinois kasar Amurka Jacob Pierce ya bayyana cewa yawan damuwa da firgita ga yara kanana na kawo cututtukan dake kama zuciya kafin su manyanta.
Pierce ya gano…
Read More...
Read More...
An gano maganin warkar da ciwon shanyewar bangaren jiki a kasar Japan
Wasu likitoci a kasar Japan sun gano maganin kawar da cutar shanyewar bangaren jiki.
Likitocin sun bayyana cewa sun gano haka ne a wani bincike da suka gudanar a jikin wasu beraye.
”…
Read More...
Read More...
Shin Ko Wanke Ido Da Fitsari Yana Maganin Ciwon Ido (Apollo) ?
Ciwon Ido da ake kira ‘Apollo’ ciwon ido ne dake kama mutane sannan nan da nan sai kaga ya yadu.
Alamomin da ke nuna an kamu da cutar sun hada da kaikayin ido, hawaye, yawan…
Read More...
Read More...
RANAR WANKE HANNU: Muhimmancin Wanke Hannu A Kowani Lokaci
Ma’aikatan kiwon lafiya sun bayyana cewa wanke hannu da ruwa da sabulu na kare mutum daga kamuwa daga mugan cututtuka.
Ma’aikatan sun bayyana haka ne a taron ranar wanke hannu na…
Read More...
Read More...
SHANYEWAR BANGAREN JIKI: Alamu 7 da za a maida hankali a kai
Ranar 29 ga watan Oktoba rana ce da ake kira ranar ciwon shanyewar bangaren jiki wanda a dalilin haka kungiyar WSO ta yi amfani da wannan rana domin wayar wa mutane kai game da cutar da…
Read More...
Read More...
Likitoci a Abuja sun raba ‘yan biyun da aka haifa manne da juna
Likitoci a asibitin koyarwa na jami’ar Abuja dake Gwagwalada tare da wasu likitocin da hadin kungiyar ‘Global Peace Initiatives’ sun yi nasarar raba wasu ‘yan biyu da aka haife…
Read More...
Read More...
Wanne Amfani Alkama Ta Ke Da Shi?
Bincikr ya nuna cewar amfani da Alkama abin yana da matukar muhimmanci saboda tanasamar da wata kariya daga wasu cututtuka masu matukar tasanani, sai kuma rage yiyuwar mutuwar jarirai…
Read More...
Read More...
Abubuwan Da Ke Kawo Tsinkewar Gashi Da Yadda Za A Magancesu
Akwai abubuwa da dama da ke janyo karyewa ko tsinkewar gashi wadanda da yawa daga cikinmu ba su sansu ba. Gashi yana daya daga cikin abubuwan da ke kara wa mace kyau. Kun ga ko dole ne…
Read More...
Read More...
Mata Ga Wani Albishir Ko Kunsa Amfanin Ruwan Shinkafa a Fata
Mata ga wani albishir na kawo muku! Ko kun san cewa ruwan shinkafa yana dauke da sinadaran gyaran fatar jiki hade da haskaka hammata? Idan an kasance masu zubar da ruwan shinkafa ne…
Read More...
Read More...
Yadda Ake Hadin Halawa Domin Samun Santsin Fata
Ana yin hadin halawa ce domin samun sulbin fata ko kuma ga matan da suke fama da gashin jiki kamar a hannuwa da kafafu. Halawa ta samo asali ne daga mutanen Borno wannan na daya daga…
Read More...
Read More...
Cutar Zuciya Mai Janyo Mutuwar Farat Daya
Wata tawagar masu bincike daga jami’ar Adelaide sun gano cewar da akwai wata alaka da yadda ake samun mutuwar farad daya, lokacin da zuciya ta daina bugawa da akwai wata babbarc…
Read More...
Read More...