Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Kiwon lafiya
An yiwa daya daga yaran Kano da aka sace fyade
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta, kamar yadda cibiyar da ke lura da wadanda suka…
Read More...
Read More...
Ko Kasan Yiwa Matarka Kallon Qurilla Na Kara Yawan Shekaru
Wani bincike ya gano cewar ka kurawa matarka idanu na tsawon lokaci yana jinkirta rayuwa. Binciken na wani masani dan kasar Jamus mai suna Dr. Karen Weathebai ya nuna cewar kurawa…
Read More...
Read More...
Jijjiga Jarirai Na da Mummunan Hatsari
Sama da jarirai 220 ne suka muka mutu a Burtaniya dalilin jijjiga su da aka yi a shekara 10 da suka wuce, a cewar wani bincike da kungiyar NSPCC ta yi. An yi bitar lamarin da ya faru…
Read More...
Read More...
Yadda ciwon sikila ya hana ni cimma burina na aure’
Idan ka kalli Aisha, wata matashiya mai shekara 28 da haihuwa, ba ta da wani bambanci da sauran matasa mata da ke harkokinsu na yau da kullum. Ma'aikaciyar gwamnati ce a daya daga…
Read More...
Read More...
Ko kun san nau’in abincin da ke inganta rayuwar aure?
Inda akwai kwararan hujojji masu bayyana yadda wani takamaimen abinci zai iya bunkasa gamsuwa yayin jima'i, da zai yi kasuwa sosai. Cin abinci mai kyau da motsa jiki da kuma yawaita…
Read More...
Read More...
Yaya ‘yan siyasa ke fama da karancin bacci?
Ba kasafai 'yan siyasa ke samun wadataccen bacci ba. To ta yaya su ke aiki da dan hutun da bai kai ya kawo ba? Michael S Jaffee na jami'ar Florida ya yi mana nazari. Bukatar zama…
Read More...
Read More...
Tsafi ne ba taimako ba, mata su yi hattara – Malamai
Idan dai ba a manta ba mun taba kawo muku wani rahoto na musamman game da yadda mata suka raja’a kacokan wajen amfani da kayan mata. Shi dai kayan mata wani siddabaru ne da akan hada…
Read More...
Read More...
Jima’i ya ragu a tsakanin matasa– Bincike
''Ana jima'i a duniya.'' kamar yadda jama'a ke yawan ambata. Amma kamar yadda wani sabon rahoto da wasu cibiyoyin bincike na kasashen Birtaniya da Amurka suka bayyana, suna ganin cewa…
Read More...
Read More...
Me Ke Faruwa Da Jikinku Idan Kuna Azumi?
A kowacce shekara miliyoyin musulmai suna azumi tun daga fitowar rana har faduwarta, na tsawon kwanaki 20 ko 30 a cikin watan Ramadan. A shekarun baya-bayan nan dai Ramadan na fadowa…
Read More...
Read More...
An haifi jaririya mai kai biyu a Sokoto
An haifi jaririyar mai kai biyu a asibitin General Hospital wanda ke karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sakkwato. Mahifiyar jinjirar ta isa asibitin ne da misalin karfe biyar a ranar…
Read More...
Read More...
Jihar Akwai Ibom Ta Kashe Naira Biliyan Biyar Don Gyara Fannin Lafiya!
Ina Kuke Gwamnonin Arewa ? Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Wani abun mamaki shine yadda gwamnatin jihar Akwa Ibom ta kashe zunzurutun kudi har naira Biliyan biyar don inganta…
Read More...
Read More...
Maganin Nakuda Ga Mata
Tabbas mata da yawa sukan sha wahala sosai idan watan haihuwarsu ya kama domin Allah kadai ya san cikin irin yanayin da suke shiga. Wannan shafin mai albarka, ya kawo maku wata fa’ida …
Read More...
Read More...
Rashin Sinadarin Vitamin D na kawo cutar ‘Schizophrenia’ – Bincike
Wasu likitoci daga jami’ar Queensland dake Brisbane kasar Australia sun gano cewa rashin sinadarin ‘Vitamin D’ a jiki na kawo cutar ‘Schizophrenia’. Schizophrenia cuta ce wanda idan…
Read More...
Read More...
Dalilai 6 Dake Sa Ake Haihuwar Bakwaini
Shugaban kungiyar ma’aikatan jinyar da suka kware wajen kula da yara kanana ta Najeriya Olubunmi Lawal ta bayyana cewa Najeriya na jerin kasashen duniya uku da suka fi fama da…
Read More...
Read More...
Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazajen Su Akai-Akai –Likita Maimuna
Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazajen Su Akai-Akai – Likita Maimuna Kwararriyar Likita Maimuna Kadiri ta hori mata da su rika yawan saduwa da mazajen su domin…
Read More...
Read More...