KISAN ‘YAN AREWA A KUDU: Laifin Gwamnonin Kudu Ne, Cewar Sanata Ahmad Lawan

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Aliyu El-Idrith Shu’aibu (Dan Autan Media)

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a ranar Asabar da ta gabata ya caccaki gwamnonin kudu maso yamma, inda ya daura musu alhakin kashe-kashen da ya faru a kasuwar Shasha a Ibadan, jihar Oyo.

A hirar da jaridar BBC Hausa ta yi da shi ya ce kiran da wasu gwamnonin kudu maso yamma ke yi na korar Fulani daga yankunan su ya haifar da hakan.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 696

Ya kara da cewa kalaman da gwamnonin ya haddasa hare-haren da ake kaiwa yan Arewa a kudancin Najeriya, kamalan gwamnoni yarabawa ne.

Bayan kowane Gwamna shike ke da hakki muhimmi don kare mutanen dake yankinsa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: